iqna

IQNA

Kiyaye Kalmar Wahayi
Tehran (IQNA) An wallafa hotuna a shafukan sada zumunta na cewa mazauna kauyen "Al-Kotsar" da ke lardin "Granada" na kasar Spain suna haddace kur'ani ta hanyar gargajiya ta 'yan kasar Morocco.
Lambar Labari: 3489204    Ranar Watsawa : 2023/05/26

Tehran (IQNA) rubuce-rubucen kur’ani da aka yi daga baya zuwa zamanin yau ya nuna cewa ya yi da tsohon rubutun kur’ani na farko.
Lambar Labari: 3486852    Ranar Watsawa : 2022/01/22